fidelitybank

Indiya ta kama Minista da zargin karbar cin hanci a daukar malaman firamarin gwamnati aiki

Date:

Masu bincike kan hada-hadar kudi a  kasar Indiya, sun kama wani babban jami’in gwamnati a Yammacin yankin Bengal, saboda zargin karbar cin hanci, wajen daukar malamai aiki a makarantun firamare na gawmnati.

Wani jami’in hukumar bincike kan hada-hadar kudi, ya zargi minista Partha Chatterjee, da daukar daruruwan malamai aiki da wasu ma’aikata bayan karbar cin hanci daga wajensu, inda ya kuma sanya su kan gurabe da ba su cancanta ba.

Hukumar ta ce kudi sama da dala miliyan biyu suka kwato daga gidan wata ‘yar wasan fim, wadda ke da kusanci da ministan.

An kama Mista Chatterjee a gidansa da ke Kolkata. Bai ce uffan ba kawo yanzu.

Kamen ya kawo wa ministan cikin gida, Mamata Banerjee gibi, wanda ya kasance wani mai sukar firaminista Narendra Modi.

nhgsfp

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp