fidelitybank

Indiya ta gayyaci Tinubu taron kasashen G20

Date:

Gwamnatin Indiya ta gayyaci shugaba Bola Ahmed Tinubu zuwa taron kasashen G20.

Taron ana yin shi duk shekara wanda aka fara tun lokacin da aka kafa shi a shekarar 2008 bayan rikicin kudi na duniya na 1997-1998.

Taron na G20 ya tattaro manyan kasashe masu mahimmancin tattalin arziki na duniya tare da mambobin da ke wakiltar kashi 85 na GDP na duniya, kashi 75 na cinikayyar kasa da kasa da kashi biyu bisa uku na al’ummar duniya.

Da yake magana kan shirin samun shugaba Tinubu ya halarci taron, babban kwamishinan Indiya a Najeriya, Amb. Shri G. Balasubramanian, ya ce an riga an bude hanyoyin sadarwa tsakanin kasashen biyu don halartar shugaba Tinubu.

“Don haka dangane da haka, muna sa ran mai girma Mista Bola Tinubu, shugaban kasar Nijeriya zai ziyarci kasar Indiya domin taron G20 mai zuwa. Taron da za a yi a Indiya a ranakun 9 da 10 ga watan Satumba na wannan shekara,” inji shi.

“Don haka wannan wani abu ne da muke aiki kafada da kafada da hukumomin Najeriya.

“Mun yi tarurruka sama da 140 daga watan Disamba zuwa yanzu kuma mun gamsu sosai da halartar Najeriya a taron G20 da kuma a matakin ministoci, matakin kungiyar aiki, matakin rukuni, da dai sauransu.”

Membobin G20 sun hada da: Argentina, Australia, Brazil, Canada, China, Faransa, Jamus, Indiya, Indonesia, Italiya, Japan, Jamhuriyar Koriya, Mexico, Rasha, Saudi Arabia, Afirka ta Kudu, Turkiyya, Burtaniya, Amurka, da Tarayyar Turai.

Taron G20 ya zo a Indiya tsakanin 9 zuwa 10 ga Satumba, 2023.

latest news in nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp