fidelitybank

Indiya na tauye hakin Musulmai da Kirista a kasar ta – Amurka

Date:

Sakataren harkokin wajen Amurka ya nuna cewa wasu jami’an gwamnati a India na tauye hakkin addini, a wani suka da ba kasafai Amurkar ta saba yi wa dadaddiyar kawarta ta ba.

Antony Blinken ya yi kalaman ne a lokacin kaddamar da rahoton shekara-shekara na ma’aikatar Harkokin Wajen Amurkar kan ‘yancin addini a ƙasashen duniya.

Rahoton ya nuna misalan bambanci da wariyar da ake nuna wa Musulmi da Kiristoci a India.

Gwamnatin kishin ‘yan Hindu ta Firaminista, Narendra Modi, ta bullo ta dokoki da yawa, wadanda masu suka ke nuni da cewa na wariya ne.

Sai dai kakkausan sukan da Sakataren Wajen na Amurka ya yi, ya yi shi ne a kan China, wadda ya zarga da laifin kisan-kiyashi da danniya a kan Musulmi ‘yan Uighur da sauran tsiraru mabiya wasu addinan. In ji BBC.

sun news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kashe mayaƙan Boko Haram Takwas a jihar Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun kashe aƙalla...

Sauya sunan Kwaleji a Oyo ya fusata Dalibai

Ɗaliban kwalejin fasaha ta Ibadan sun gudanar da zanga-zanga...

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan Dantata

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta'aziyya...

Trump ba shi da hankali ko tunani a kan harajin sa – Elon Musk

Tsohon mai ba shugaban Amurka Donald Trump shawara kan...

Dangote ya rage man fetur lita 840

Matatar man Dangote ta rage farashin litar man fetur...

Wa’adin da Najeriya ta bai wa Facebook na biyan tarar dala miliyan 290 ya cika

A ranar Litinin ne wa'adin da wata kotu ta...

Jami’an sa-kan Zamfara sun kashe Kacalla Ɗanbokolo ubangidan Turji

Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso yammcin Najeriya...

PDP ta gudanar da taron ta na kasa

Shugabani da gwamnonin da sauran masu ruwa da tsaki...

An ɗage jana’izar Aminu Ɗantata zuwa Talata

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana'izar fitaccen ɗankasuwar...

‘Yansanda sun kwace iko da sakatariyar PDP a Abuja

A yayin da ake ci gaba da takun-saka kan...

Iran ta na da ‘yancin yin Nukiliyar ta – Ravanchi

Iran ta dage kan hakkinta na ci gaba da...
X whatsapp