fidelitybank

Ina yaba wa Trump bisa kakabawa kotun ICC takunkumi – Netanyahu

Date:

Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya gode wa Donald Trump kan matakin da ya auka na sanya wa kotun hukunta manyan laifuka ta duniya, ICC takunkumi.

Mista Netanyahu ya ce dokar shugaban ƙasar da Trump ya sanya wa hannu za ta kare ƙasashensu daga abin da ya kira kotu mai ƙin jinin Amurka da ƙin jinin yahudawa.

Mista Trump ya kalubalanci Kotun ICC kan sammacin da ta bayar na kama Netanyahu da tsohon ministan tsaronsa, Yoav Gallant.

Kotun ta yi zargin cewa su biyun sun aikata laifukan yaƙi da kuma laifukan cin zarafin ɗan’adam a Gaza.

Ƙungiyoyin fararen hula a Gabas ta Tsakiya sun yi ƙorafin cewa ƙoƙarin Amurka na hana ayyukan ICC zai raunana oarin tabbatar da adalci a duniya

bbc news nigeria today live

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp