fidelitybank

Ina taya Musulmai murnar shiga sabuwar shekara – Tinubu

Date:

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya taya al’ummar Musulmi murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci.

Cikin wani sako da shugaban ya wallafa a shafinsa na Twitter, ya buƙaci Musulmi da su koyi da ɗabi’un Manzon Allah Annabi Muhammad SAW da suka haɗa da hakuri da juriya da kuma karfin imani.

“A wannan lokaci da muke fuskantar matsaloli a ƙasar mu, ina so ku ci gaba da yin fata domin akwai nasara a gaba,” in ji Tinubu.

Ya ce duk rintsi, shi da muƙarrabansa sai sun cika alkawuran da suka ɗauka wa ƴan Najeiya, duk da irin tarin wahalhalu ake ciki a yanzu.

Daga karshe ya buƙaci ƴan Najeriya da su ci gaba da yin addu’a da kuma rokon Allah wajen samun saukin matsaloli da ƙasar ke ciki.

www.najnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp