fidelitybank

Ina takaicin kashin da muka sha a hannun Al-Ititihad – Ronaldo

Date:

Kyaftin din kungiyar Al-Nassr, Cristiano Ronaldo, ya mayar da martani ga kungiyarsa ta Saudi Pro League da ta sha kashi a hannun Al Ittihad da ci 1-0 a ranar Alhamis.

Ronaldo ya kasa taimakawa Al-Nassr yayin da suka sha kashi a hannun Al Ittihad a filin wasanni na King Abdullah.

Romarinho ne ya zura kwallo daya tilo a wasan a minti na 80 da fara tamaula, inda ya farke da bugun daga kai sai mai tsaron gida.

Sakamakon hakan na nufin Al-Nassr yanzu maki daya ne a bayan shugabannin kungiyar Ittihad a teburin gasar Saudi Pro League.

Da yake mayar da martani, Ronaldo ya ce, ya ji takaicin sakamakon wasan.

Tsohon dan wasan na Manchester United ya kuma bukaci Al-Nassr da su mayar da hankali kafin wasannin da za su yi.

Ronaldo ya rubuta a shafinsa na Instagram cewa: “Na ji takaici da sakamakon, amma mun ci gaba da mai da hankali kan kakarmu da wasannin da ke gaba.

“Na gode wa magoya bayan Al Nassr, saboda goyon bayan ku, mun san za mu iya dogara da ku!”

national tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp