fidelitybank

Ina tabbatar muku sojoji za su murkushe ‘yan ta’adda – Buhari

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ƙara tabbatarwa da al’ummar jihar Kaduna cewa, sojoji za su murƙushe ‘yan ta’adda da suka addabi jihar da sauran sassan kasar baki daya.

Buhari ya bayyana hakan ne a jiya Juma’a lokacin da ya je wata ziyarar bude ayyuka a jihar Kaduna.

Shugaba Muhammadu Buhari wanda ya jinjinawa jihar Kaduna, saboda goyon bayan da ta ke bai wa jami’an tsaro, ya nuna jin dadinsa ga yadda ta kada ma’aikatar tsaro ta cikin gida a jihar.

Ya ce, “Lokarin wannan gwamnatin ya janyo hankalin masu zuba jari daga kasashen waje suka zuba kudin da suka kai dalar Amurka biliyan 2.8 a jihar tun daga 2015”. A cewar Buhari.

naija news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp