fidelitybank

Ina neman afuwar ƴan Madrid duk da na sura musu ƙwallo a raga – Isco

Date:

Kyaftin din Real Betis, Isco ya bayar da hakuri ga magoya bayan Real Madrid saboda murnar da ya yi a gasar La Liga da kungiyarsa ta doke su da ci 2-1 a ranar Asabar.

Betis ta ci Madrid ne da ci daya mai ban haushi a Estadio Benito Villamarin.

Brahim Diaz ne ya zura kwallo a ragar Madrid amma Isco, tsohon dan wasan Real Madrid ne ya baiwa Betis kwallon da ta ci.

Johnny Cardoso ne ya farke wa masu masaukin baki kafin a tafi hutun rabin lokaci.

A minti na 54 ne Isco ya ci bugun daga kai sai mai tsaron gida bayan da Antonio Rudiger ya yi wa Jesus Rodriguez keta kafin ya yi murna a gaban magoya bayan gida.

“Ina neman afuwar magoya bayan Real Madrid saboda bikin na,” in ji Isco bayan wasan.

“Ina godiya sosai ga Real Madrid, koyaushe za su kasance a cikin zuciyata.”

Sakamakon ya bar Real Betis a matsayi na shida a teburin La Liga.

Ita kuwa Real Madrid tana matsayi na uku a bayan Barcelona da kuma Atletico Madrid wadda ke jagorancinta.

sahara hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp