fidelitybank

Ina mika ta’aziyyata ga masana’antar Kannywood da iyalan matigayi Aminu S. Bono – Ganduje

Date:

Shugaban Jam’iyyar APC na kasa, Dr Abdullahi Ganduje, ya mika ta’aziyyata bisa rasuwar darakta masana’antar Kannywood Aminu Surajo Bono.

A cikin wata sanarwa da mai yada labaransa, Edwin Olofu, ya fitar ranar Talata, Dr Ganduje ya ce ya kadu matuka bayan samu labarin rasuwar wannan shararran darakta.

Ganduje wanda ya ce rasuwar Darakta Aminu Surajo Bono ba kamaramin rashi ba ne ga masana’antar Kannywood, ya kara da cewa rasuwar daraktan ta bar babban gibi a masana’antar.

Shugaban jam’iyyar ya kara da cewa Darakta Aminu Surajo Bono ya yi amfani da lokacinsa wajen bunkasa masana’antar Kannywood ta hanaya gudanar da tsaftacacciyar rayuwa.

Ganduje ya ce, “Na kadu matuka da samun labarin rasuwar Darakta Aminu Surajo Bono. Wannan ba rashi ba ne kawai ga masana’antar Kannywood ba. Babban rashi ne ga al’umma.

“Ina amfani da wannan dama dan mika ta’aziyya ga iyalansa da ‘yan uwansa da masana’antar Kannywood. Ina rokon Allah ya basu juriyar wannan rashi.

“Tabbas Darakta Aminu Surajo Darakta Aminu Surajo a cikin finafinai da kuma zahiri abar yabawa ce.”

Dr Abdullahi Ganduje ya ce ya na rokon Allah (SWT) da ya bawa iyalansa da masana’antar kannywood juriyar wannan baban rashi, ya na mai rokon Allah (SWT) da ya gafarta matawa mamacin.

legit com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp