fidelitybank

Ina mika ta’aziyya ta ga al’ummar Yobe – Buhari

Date:

Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana alhininsa game da mutanen da ‘yanbindiga suka kashe a jihar Yobe a farkon makon nan.

Wata sanarwa da Garba Shehu, mai magana da yawunsa, ya wallafa a shafukan zumunta ta ce harin na baya-bayan nan “mummunar tunatarwa ce ga mazauna yankuna cewa akwai babban aiki a gabansu da za su yi wajen taimakawa a daÆ™ile matsalar ‘yanta’adda”.

Rahotonni daga jihar ta Yobe da ke arewa maso gabashin Najeriya na cewa an yi jana’izar mutum 30 da maharan masu iÆ™irarin jihadi suka kashe.

Cikin saÆ™on da ya aika wa Gwamna Mai Mala Buni da kuma majalisar sarakunan Yobe, tsohon shugaban ya yi addu’ar Allah ya ji Æ™an su, in ji sanarwar.

“Ya kuma nemi a É—auki mummunan mataki kan waÉ—anda suka aikata wannan aikin rashin imanin.”

legitnewsnigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp