fidelitybank

Ina mika sakon ta’azziya ga ‘yan Najeriya da suka mutu a Burkina Faso – Buhari

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin, ya samu labarin kisan wasu alhazan Najeriya musulmi da aka yi a kan hanyarsu ta zuwa birnin Kaolack na kasar Senegal, lokacin da motocin bas din da ke dauke da su suka fuskanci harin bindiga a Burkina Faso.

Buhari ya jajanta musu tare da addu’ar Allah ya jikan sauran ‘yan Najeriya da suka makale a wurin.

An bayyana hakan ne a wata sanarwa da mai taimaka wa Buhari kan harkokin yada labarai, Garba Shehu, ya fitar a ranar Litinin.

Karanta Wannan: Gwamnoni uku sun kai karar Buhari zuwa kotu

A cewarsa, ma’aikatar harkokin wajen kasar ta hannun ofishin jakadancin Najeriya dake Burkina Faso, tana tattaunawa da mahukuntan Burkina Faso, tare da jiran sakamakon binciken da suka gudanar kan wannan lamari mara dadi, kuma idan ya zama dole, don tabbatar da cewa an hukunta dukkan masu laifi yadda ya kamata.

Ya kara da cewa gwamnatin tarayyar Najeriya za ta yi duk mai yiwuwa wajen ganin an ceto gawarwakin wadanda suka mutu da kuma wadanda suka tsira daga harin.

today nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp