fidelitybank

Ina kwana da bakincin wadanda aka yi garkuwa da su a Najeriya – Buhari

Date:

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya buƙaci duka ƴan Najeriya su saka waɗanda rikicin ta’addanci ya rutsa da su cikin addu’a.

Shugaban ya bayyana haka ne a yayin wani jawabi da ya yi a ranar dimokraɗiyya.

Shugaba Buhari ya ce, kullum yana kwana yana tashi da baƙin cikin waɗanda aka yi garkuwa da su inda ya ce shi da duka hukumomin tsaron ƙasar na yin duk mai yiwuwa domin ceto waɗanda aka sace.

A yayin jawabin na shugaban ƙasar, ya soma ne da bayani kan muhimmancin ranar dimokraɗiyya inda ya jaddada muhimmancin zaɓen Yunin 1993 a tarihin Najeriya.

Shugaba Buhari ya ce kada ƴan Najeriya su manta da irin gudunmawa da sadaukar da kai da gawarazan dimokraɗiyya suka bayar a 1993. Ya buƙaci ƴan Najeriyar da su yi koyi da kishin ƙasa irin na magabata a duk lokacin da za su zaɓi shugabanni.

assu today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Duk wani tuggun ku Atiku da El-Rufa’i ba za ku iya kayar da Tinubu ba – Bwala

Fadar shugaban kasa ta yi watsi da kokarin da...

Mutuwar Dantata ta girgiza kasa baki daya – Tinubu

Shugaban kasa Ahmad Bola Tinubu ya bayyana Alhaji Aminu...

Wike ya caccaki Rotimi a kan jam’iyyar ADC

Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya caccaki tsohon...

Tsige ni daga mukamin Wazirin Gaya ba a kan doka ba ne – Usman Alhaji

Tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji, ya...

Gini mai bene uku ya danne Mutane a jihar Legas

Wani gini mai bene uku ya rufta a unguwar...

Kotu ta daure Matashi dan Tiktok da ya ke sanya rigar mama

Wata kotu a jihar Kano, ta yanke wa wani...

Peter Obi ka gaggauta ficewa daga jam’iyyar mu nan da awa 48 – Labour Party

Bangaren jam’iyyar Labour da Julius Abure ke jagoranta, ya...

Lakurawa sun kashe Mutane 15 a Sokoto

Wasu da ake zargin mambobin ƙungiyar Lakurawa ne sun...

Dan wasan Liverpool Diago Jota da Kaninsa sun mu a hadarin mota

Ɗan wasan ƙwallon ƙafar Liverpool kuma ɗan ƙasar Portugal,...

Mun shirya tunkarar APC a 2027 – ADC

A ranar Laraba ne manyan ƴan adawar siyasa suka...

Mun dagulawa Iran lisafi na tsawon shekaru biyu a nukiliyar ta – Amurka

Ma'aikatar tsaron Amurka ta ce bayannan leken asirinta ya...

INEC za ta fitar da sabbin ƙa’idojin duba sakamakon zaɓe

A shirye-shiryen da take yi gabanin babban zaɓen Najeriya...
X whatsapp