fidelitybank

Ina jajanta wa mutanen da suka gamu da iftila’in ambaliya – Gwamnan Jigawa

Date:

Gwamnan jihar Jigawa, Mallam Umar Namad,i ya jajanta wa al’ummar jihar, waɗanda iftila’in ambaliyar ruwa ta shafa.

Aƙalla ƙananan hukumomin jihar 13 ne suka fuskanci ambaliyar, wadda ta yi sanadin asarar rayuka da dukiyoyi masu yawa.

Yayin da yake jawabi a wajen rabon tallafin abinci ga mabuƙata, da gwamnatin tarayya tare da haɗin gwiwar gwmanatin jihar suka samar, Gwamna Namdi ya ce gwamnatin jihar da ta tarayya na ƙoƙari don tallafa wa mutanen da ambaliyar ta shafa.

Mutum 25 ne dai suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa a faɗin jihar, kamar yadda shugaban hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar, SEMA, Dakta Kabiru Mairiga, ya shaida wa BBC.

Gwamna Namadi ya kuma aike da saƙon ta’aziyyarsa ga iyalan mutanen da suka mutu sakamakon iftila’in, tare da jajanta wa mutanen da suka rasa dukiyoyi da gidajensu, da kuma Allah ya mayar da alkairi.

kano news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp