fidelitybank

Ina goyon bayan Rasha a kan luguden wutar Ukraine – Dan shugaban Uganda

Date:

Ɗan shugaba Yoweri Museveni na Uganda mai karfin faɗa a ji Janar Muhoozi Kainerugaba, ya bayyana goyon bayan Rasha kan mamayar Ukraine.

Gen Kainerugaba, wanda kwamandan rundunar sojin Uganda ne – ya wallafa a Twitter yana cewa “yawancin al’ummar da ba fararen fata ba suna suna goyon bayan Rasha a Ukraine.”

Putin ya yi daidai! in ji shi.

“Lokacin da Daular Soviet ta ajiye makaman nukiliya a Cuba a 1962, ƙasashen yammaci sun yi yunƙurin tarwatsa duniya saboda hakan. Yanzu idan Nato ta yi irin hakan suna tunanin Rasha za ta yi wani abu daban.”

Janar Kainerugaba shi ne babban mai muƙamin soja na farko daga Afirka da ya fito ya bayyana goyon bayansa ga Rasha.

Ana jita-jitar shi zai gaji mahaifinsa mai shekara 77, wanda ke mulki tun a 1986.

Ƙungiyar Ecowas ta fito ta yi Allah wadai da mamayar Rasha a Ukraine, yayin da Tarayyar Afrika ta yi kira ga Rasha ta mutunta ƴancin Ukraine. In ji BBC.

opra news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp