fidelitybank

Ina goyon baya a sasanta tsofaffin Gwamnonin Kano – Kwankwaso

Date:

Daraktan Kudi na Hukumar Raya Kogin Hadeja-Jama’are, Musa Iliyasu Kwankwaso, ya bayyana goyon bayansa na ganin an sasanta tsakanin tsaffin gwamnonin Jihar Kano—Kwankwaso, Ganduje, Shekarau, da Kabiru Gaya.

“Hakika hada wadannan mutane wuri guda domin sulhu zai taimaka wajen ci gaban jihar Kano, abin da al’ummar jihar za su yi alfahari da shi. Don haka samar da zaman lafiya a tsakaninsu mataki ne mai kyau,” inji shi.

Ya bayyana haka ne a wata hira da Kadaura24 a ranar Laraba.

Ya koka da koma bayan da Kano ta samu sakamakon koma-bayan ayyukan alfanu da gwamnati daya ta fara, duk da tasirin da suke da shi ga al’umma.

“Muna son tsaffin gwamnoni su hada kai wajen yanke shawarwarin da za su inganta rayuwar al’umma kuma su amince cewa duk wani aiki da za a yi don amfanin jama’a bai kamata a soke shi ba saboda sabanin siyasa,” inji shi.

Ya kuma kara da cewa duk tsaffin gwamnonin sun haura shekaru 65 a yanzu, wanda hakan ya sa ya dace su hada kai domin ci gaban jihar Kano.

hausa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp