fidelitybank

Ina gode wa Tinubu duk da ya sutale ni daga kujera ta – Abdullahi T Gwarzo

Date:

Tsohon ƙaramin ministan gidaje na Najeriya, Abdullahi Tijjanai Gwarzo ya yaba wa shugaban ƙasar Bola Tinubu bisa damar da ya ce ya ba shi na hidimta wa ƙasar.

Gwarzo na cikin jerin ministoci biyar da shugaba Tinubu ya sanar da sallamarsu daga aiki a ranar Laraba, a wani garambawul a majalisar ministocin ƙasar.

A cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Facebook, tsohon ministan ya ce shekara guda da ya yi a matsayin, ya mayar da hankalinsa wajen magance matsalar gidaje a ƙasar da inganta birane.

Tsohon ministan ya kuma ce a ɗan taƙaitaccen lokacin da ya yi a matsayin, yana alfahari da irin gudunmowar da ya bayar tare da gode wa shugaban ƙasar.

”Ina miƙa godiyata ga shugaban ƙasa bisa amincewar da ya yi da ni, har ya ba ni wannan matsayi… Duk da cewa lokacina taƙaitacce ne, amma ina alfahari da ayyukan da na faro”, kamar yadda ya wallafa a shafin nasa.

Haka kuma ya taya sabbin ministocin da aka sanar da naɗinsu, waɗanda ya ce yana da yaƙinin za su ɗora kan ayyukan da suka faro.

latest news in nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp