fidelitybank

Ina fatan Matasa za su dage su shiga kundin tarihin CAF – Lookman

Date:

Ademola Lookman ya ce yana matukar farin ciki da shiga jerin gwarzayen da suka lashe kyautar Gwarzon dan wasan CAF.

Har ila yau, dan wasan na Najeriya ya kuduri aniyar kafa misali mai kyau ga wasu da za su yi buri.

“A gare mu mu sami damar ba da kwarin gwiwa ga yara ƙanana waɗanda suke son zama kamar mu shine abu mafi mahimmanci. Idan za mu iya kafa misali mai kyau, suna da kyawawan matakai da za su bi,” CAFonline ta ruwaito Lookman.

Dan wasan mai shekaru 27 ya shiga littafin tarihi ne a matsayin dan Najeriya na shida da ya lashe kyautar gwarzon dan wasan CAF na maza a birnin Marrakech na kasar Morocco a daren Litinin.

Lookman na da sako na musamman ga magoya bayansa, wadanda ya yi godiya da goyon bayansu.

“Ina matukar godiya da kauna da kulawar ku, da kuma kalamai masu kyau a cikin munanan lokutan kuma, ba kawai lokacin da suke da kyau ba.

Ya kara da cewa “Mutanen da suke nuna maka kauna a cikin mawuyacin lokaci su ne mutanen da ka fi godiya.”

nigeria news today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp