fidelitybank

Ina da ƙwarin gwiwar lashe tikitin zama ɗan takarar shugaban ƙasa a APC – Tinubu

Date:

Tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Tinubu, ya ce, damarsa na lashe tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na da yawa.

Tinubu yayi magana ne a ranar Lahadin da ta gabata a ziyarar da ya kai jihar Taraba, domin ganawa da wakilan jam’iyyar APC a jihar.

“Dama na na cin tikitin yana da girma sosai, kuma ina da kwarin gwiwa. Na tabbata zan iya kuma zan ci nasara,” in ji shi.

Da yake magana kan yiyuwar gudanar da tsarin sulhu, Tinubu ya ce, ya fi son tsarin dimokuradiyya kan zaben wanda zai zama dan takarar jam’iyyar APC a zaben shugaban kasa na 2023.

www.nigeriannewspapers.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp