fidelitybank

Ina da kwarin gwiwa kotu za ta kwato min kujera ta a wajen Tinubu – Obi

Date:

Makonni uku bayan zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu, Peter Obi, dan takarar jam’iyyar Labour, ya bude wata kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa.

A wata hira da gidan Talabijin na Channels da DAILY POST ta sanyawa ido a safiyar ranar Alhamis, Peter Obi ya bayyana kwarin gwiwa ga bangaren shari’a.

“Ina da kwarin gwiwa a bangaren shari’a. Ni saboda na zauna a kotu na tsawon shekaru uku a lokacin da mutane suka ce ba za ka iya zama gwamna ta hanyar Kotu ba, kuma na zama na farko (wanda ya kwato wa wani mukami da aka sace),” inji shi.

Karanta Wannan: Ba zan amince da tayin Tinubu ba – Peter Obi

Peter Obi bai gamsu da sakamakon da hukumar zabe mai zaman kanta ta sanar ba, inda ta ayyana Bola Ahmed Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben jam’iyyar All Progressives Congress.

Tsohon gwamnan ya garzaya kotun sauraron kararrakin zabe da cewa shi ne ya lashe zaben.

Hakazalika, Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP shi ma ya garzaya kotu, yana mai ikirarin nasara.

Zababben shugaban kasa, Tinubu, ya bayyana kudirinsa na kare nasarar da ya samu a zaben.

legit latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp