fidelitybank

Ina ban kwana da shugabanci kuma Trump babban matsala ne ga Amurka – Biden

Date:

Joe Biden ya yi jawabin ban-kwana a Babban Taron Jam’iyyar Democrat da ake yi a Chicago, inda ya gabatar da jawabi mai sosa zuciya.

Ya ba zangon mulkinsa kariya, inda ya ƙara nanata wasu daga cikin ƙudurorinsa kafin ya ajiye takararsa na Shugaban Ƙasar Amurka a watan Yuli.

Mista Biden ya bayyana wa magoyansu cewa akwai aiki babba a gabansu ‘na ceto Amurka’, sannan ya bayyana Donald Trump a matsayin barazana ga Dimokraɗiyya.

Haka kuma ya yaba wa mataimakiyarsa Kamala Haris, wadda yake hanƙoron ganin ta maye gurbinsa a Fadar White House. (Wakilai za su tabbatar da zaɓenta a matsayin ƴar takarar Shugaban Ƙasa a Jam’iyyar Democrat a zaɓen Nuwamba da ke tafe a Babban Taron da zai ɗauki kwana huɗu.)

nigerian 
newspapers today the sun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...
X whatsapp