fidelitybank

Ina baiwa ɓangaren Shari’a mutuncin sa – Buhari

Date:

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jaddada cewa, bangaren zartarwa zai ci gaba da mutunta iyakokin da ke tsakaninsa da na shari’a kamar yadda kundin tsarin mulkin kasar ya tanada.

Ya bayyana haka ne a wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Malam Garba Shehu, ya aike wa manema labarai ranar Alhamis, a daidai lokacin da gwamnatinsa ta yi afuwa ga wasu tsoffin gwamnoni da aka kama da sace makudan kudaden jihohinsu.

Shugaban kasar ya yi wannan ikirari ne a yayin da ya karbi bakuncin shugabannin bangaren shari’a na kasar, domin yin buda-baki a fadarsa da ke Abuja.

“Ina mai tabbatar muku cewa ina matukar mutunta bangaren shari’a,” in ji Buhari yana mai karawa da cewa za a tabbatar da doka da oda a kasa ne kawai idan doka ta hau kan kowa ba tare da nuna bambanci ba.

“Ina yin kokarin nisanta kaina da ku saboda gudun zargin yin katsalandan,” a cewar Buhari inda ya ce ya gamsu da tsarin da kotuna suke bi wajen gudanar da shari’a.

legit nigeria news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp