fidelitybank

Ina ba ku shawara ku yi murabus, idan ba za ku iya taimakawa mutanen da ya dace ba – Sunusi II

Date:

Malam Muhammadu Sanusi II ya yi bayanin abin da ya kai shi ga rasa kujerar gwamnan CBN da sarauta sa.

Tsohon Sarkin ya yi wannan bayani ne a wajen rufe wani taro da aka shirya domin koyar da shugabanci. An yi wannan taron ne a birnin tarayya Abuja.

Sunusi na II Tsohon ya ce, fadawa masu mulki gaskiya ne dalilin da ya sa aka sauke shi daga matsayinsa.

A jawabinsa, tsohon gwamnan na CBN ya dauko abin da ya faru tsakanin mahaifinsa da Janar Murtala.

Jaridar Guardian ta rawaito, Muhammadu Sanusi II ya na cewa, karfin halinsa na fadawa masu mulki gaskiya ne ya rasa mukaman da ya rike a kasar nan.

Sanusi II ya koka da halin ma’aikatan da ake da su a yau, ya ce maimakon su rika bin ka’idar aiki domin kawo cigaba, mafi yawa sun sa abin Duniya a gaba.

“Ma’aikacin gwamnati yana yi wa kasar Najeriya aiki ne ba wani shugaban kasa, gwamna ko wani Minista ba.”

“An manta da wannan a kasar nan. Shiyasa bangarorin shari’a, kiwon lafiya, noman wuta da ilmi duk ba su aiki. Ina ba ku shawarar ku yi murabus, idan har ku na aiki, kuma ba za ku iya taimakawa mutanen da ya dace ba.” in ji Sanusi Lamido.

nigeria news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp