fidelitybank

Ina aiki tsawon sa’a 6 zuwa 8 a rana – Buhari

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ya na yin aiki ne tsakanin sa’o’i shida zuwa takwas a rana.

Buhari ya bayyana hakan ne a wata hira da ya yi game da jadawalin aikinsa da tashar din talabijin din NTA, a daren Alhamis.

Ya ce,”Na kasance mai gaskiya na yarda cewa, tsufana na da illa ga iya aiki na, amma ban koka da yadda na ke yakin neman zama shugaban kasa a lokacin.

Da yawa daga cikin abokan zama na a yanzu suna jin dadin ritayar da su ka yi, ina fatan na yi koyi da su nan da watanni 17 masu zuwa idan wa’adi na ya kare.

“Ina tabbatar muku cewa ina sa ran watanni 17 masu zuwa lokacin da ni ma ba zan yi aiki ba.

“Shekaru na a yanzu ina yin aiki yanzu na sa’o’i 6,7 har zuwa 8 a ofis ba wasa ba ne. Domin haka, hakika aiki ne mai wuyar gaske, amma na nemi hakan kuma ba zan iya yin korafi ba,” in ji Buhari.

 

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp