fidelitybank

Imo: ‘Yan bindiga sun kashe mutum 2 a wani farmaki

Date:

Wasu ‘yan bindiga sun kashe akalla mutane biyu a lokacin da suka kai farmaki garin Etekwuru mai cin gashin kansa a karamar hukumar Ohaji/Egbema ta jihar Imo.

Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne da misalin karfe 4 na safiyar ranar Laraba.

Maharan sun kuma lalata kadarori tare da jikkata wasu mutanen kauyen kafin su bar yankin.

Wakilinmu ya rawaito mana cewa kawo iyanzu ba a iya gano dalilin kai harin ba, sai dai kuma al’umma na cikin fargaba a halin yanzu.

Haka zalika wakilin namu ya tabbatar mana da cewa, Sarkin yankin al’ummar, Eze Kenneth Okereke, ya tabbatar wa da wakilinmu harin da safiyar Laraba, ya kuma yi kira ga jami’an tsaro da su kai dauki ga mutanensa.

legit nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Yunwa na kara tsananta a arewa maso gabashin Najeriya – ICRC

Kungiyar agaji ta Red cross (ICRC) ta bayyana yadda...

Ba zan taba watsawa Tinubu kasa a ido ba – IBB

Ɗan tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, wato...

Natasha kar ki kuskura ki dawo aiki – Majalisa

Majalisar Dattijai ta buƙaci Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta dakatar...

Za a yi ruwan sama da iska mai ƙarfi a jihohi harda Kano – NiMET

Hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMET) ta fitar...

Obi da El-Rufa’i za su koma jam’iyyar mu a hukumance – ADC

Sakataren yada labarai na rikon kwarya na jam’iyyar African...

Za mu tattauna da tarayyar Turai a kan Nukiliyarmu – Iran

Iran ta tabbatar cewa za ta gudanar da tattaunawa...

Mu na gargadin Isra’ila kan korar al’ummar Gaza daga yankin su – MDD

Hukumar kula da ayyukan jin-ƙai ta Majalisar Ɗinkin Duniya...

Rikici ya kuma balle a Syria

Ƙungiyoyin kare haƙƙin dan'adam sun ce, wani sabon rikici...

Tsofaffin ‘Yansanda na da ‘yancin yin zanga-zanga – A Cewar Amnesty

Ƙungiyar Amnesty International ta ce tsofaffin ƴansandan Najeriya girmamawa...

Buhari ya yi wa Najeriya hidimar da ba za a manta da shi ba – António Guterres

Babban Sakatare na Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) António Guterres...

Binani ta koma jam’iyyar haɗaka ta ADC

'Yartakarar gwamnan jihar Adamawa a zaɓen 2023, Sanata Aishatu...

A Talata zan koma aiki na a majalisa – Natasha

Yar majalisar Dattawa, Sanata Natasha Akpoti, ta ci alwashin...
X whatsapp