fidelitybank

IMC ya janye dokar hana magoya bayan Shooting Stars

Date:

Yanzu dai za a bar magoya bayansu shiga filin wasa na Lekan Salami da ke Adamasingba, Ibadan, bayan da kwamitin rikon kwarya (IMC) ya dage haramcin da aka yi wa magoya bayan kungiyar Shootong Stars.

An dakatar da magoya bayan Shooting Stars daga filin wasa a kakar wasan da ta wuce sakamakon hare-haren da aka kai wa jami’an wasa da kuma magoya bayan abokan hamayya.

Oluyole Warriors za ta kara da Plateau United a wasan farko na kakar 2022/23 a filin wasa na New Jos ranar Lahadi.

A halin da ake ciki kuma, za a fara wasannin gida da suka hada kungiyoyin uku da ke jihohin kudu maso gabas da karfe 3 na rana a ranar Lahadi.

Sanarwar da kwamitin gudanarwa na wucin gadi (IMC) ya fitar ta umurci dukkanin kungiyoyin da su lura da gyare-gyaren da aka yi kuma su bi.

nasarawa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp