Dan wasan tsakiya na Manchester City, Ilkay Gundogan ya koma Barcelona.
Dan wasan tsakiyar Jamus ya bar Manchester City zuwa gasar La Liga a matsayin kyauta bayan shekaru bakwai a Ingila.
Gundogan ya sanya alƙalami a kan kwantiragin har zuwa Yunin 2025.
Sai dai yarjejeniyar tana da sharuddan tsawaita zamansa a Nou Camp har zuwa shekarar 2026.
Haka kuma Barcelona ta saka €400m kan siyan dan wasan mai shekaru 32, wanda Arsenal da kungiyoyi a Saudi Arabiya suka sanyawa hannu kafin ya yanke shawara.
Masanin canja wuri, Fabrizio Romano, ya wallafa a shafinsa na Twitter: “Bayanin yarjejeniyar Ilkay Gündogan:
“Yuro miliyan 400 da aka ware;
“ Kwangila har zuwa Yuni 2025;
“Sharadi don tsawaita har zuwa 202


