fidelitybank

Ighalo da Ronaldo na takarar zura kwallaye a gasar Saudiyya

Date:

Dan wasan gaba na Al-Hilal, Odion Ighalo a halin yanzu yana kan gaba a jerin wadanda suka fi zura kwallaye a gasar Saudi Arabia Pro League.

Ighalo ya zura kwallo biyu a raga wanda ya taimakawa kungiyarsa ta doke Al Taawon da ci 4-0 a ranar Asabar.

Dan wasan na Najeriya ne ya zura kwallon farko a minti na 32 da fara wasa sannan ya kara ta biyu a minti na 45 da fara wasa.

Karanta Wannan: PSG na neman Haaland a kan kudi fam miliyan 175

Ighalo yana gaban babban dan wasan Al-Nassr Cristiano Ronaldo a gasar cin kwallaye.

Yanzu ya zura kwallaye 11 a wasanni 15.

Ronaldo ya ci kwallo takwas a gasar tun bayan da ya zo daga Manchester United.

daily post newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp