fidelitybank

Idan PDP ba ta tsayar da Ni a matsayin ɗan takara ba za ta faɗi wanwar a 2023 – Wike

Date:

Gwamnan jihar Rivers kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Nyesom Wike, a ranar Talata ya gargadi kwamitin gudanarwa na jam’iyyar na kasa (NWC) cewa, rashin tsayar da shi a matsayin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar zai janyo wa jam’iyyarbrashim nasara a 2023.

Ya kara da cewa, bayan da suka mara musu baya suka zama jam’iyyar ta tsaya, lokaci ne da za su mara masa baya ya zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP.

Da yake magana yayin ziyarar tuntuba a kan NWC, gwamnan jihar Riverw ya ce, “sunan gidan yanzu Wike, domin haka kada ku yi kuskure ku rasa Wike.

Domin idan ka fadi Wike, ka fadi zabe. Ba fatan mu ba ne a ce mu fadi zabe.

the sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp