fidelitybank

Idan Osibanjo ya sayi fom miliyan 100 EFCC ta bincike shi – Reno Omokri

Date:

Tsohon mai baiwa tsohon shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai, Reno Omokri, ya yi kira ga hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa, EFCC ta binciki mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo idan ya biya kudin fom din tsayawa takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC.

A ranar Larabar da ta gabata ne jam’iyyar ta sanar cewa, fom din takarar shugaban kasa zai kasance Naira miliyan 100. Omokri, a ranar Alhamis, a cikin wata sanarwa ta kafofin yaɗa labarun, ya ce mataimakin, ta hanyar biyan albashin shekara, bai kamata ya iya biya ba.

“Albashin Osinbajo shi ne Naira 12 miliyan a kowace shekara. Ministoci suna samun rabin abin. Ta hanyar doka, ba za su iya samun kasuwancin gefe ba.”

“Don haka idan shi, ko Amaechi, ko Ngige, ko wani jami’in gwamnati ya sayi fom miliyan 100, EFCC ta binciki su”.

“Idan wata kungiya ta ce, tana bayar da gudummawar Naira miliyan 100 da Osinbajo, Amaechi, da Ngige, ko kuma wani jami’in gwamnati ke amfani da shi wajen siyan fom, irin wadannan kungiyoyin ya kamata INEC ta gurfanar da su gaban kuliya,bsaboda sun wuce ka’idojin da aka gindaya na bayar da gudummawar yakin neman zabe. !”, ya rubuta.

legit com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp