fidelitybank

Idan na zama shugaban kasa zan saita Najeriya fiye da yadda ake zato – Umahi

Date:

Gabanin zaben 2023, dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar All Progressive Congress (APC) kuma gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya yi alkawarin kawo sauyi a Najeriya fiye da yadda ya sauya jiharsa a matsayin gwamna idan aka zabe shi a matsayin shugaban kasa.

Umahi ya bayyana hakan ne a ranar Lahadin a cikin wata sanarwa da mai taimaka masa na musamman kan harkokin yada labarai, Mista Francis Nwaze ya sanya wa hannu yayin da yake taya sabbin shugabannin jam’iyyarsa a karkashin, Sanata Abdullahi Adamu da aka zabe shi a matsayin shugaban jam’iyyar baki daya, bayan da wasu ‘yan takara shida suka janye daga takarar.

Kalamansa “Abin da na yi a jihar Ebonyi shi ne karamin abin da ‘yan Nijeriya za su yi tsammani idan Allah Ya kai ni a matsayin shugaban Najeriya na gaba.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp