fidelitybank

Idan da bukatar toshe layukan sadarwa zamu aiwatar da hakan – Matawalle

Date:

Gwamnatin Jihar Zamfara ta sanar da cewa, idan bukatar sake toshe layukan sadarwa ta taso za a aiwatar da hakan ba tare da wani bata lokaci ba.

Gwamna Matawalle ya sanar da hakan ne a wata sanarwa da ya fitar yana musanta rade-radin da ake yi cewa, za a rufe layukan sadarwa a Zamfara a karo na biyu.

Sanarwar dauke da sa hannun mataimaki na musamman ga Gwamna Matawalle ya fitar, Zailani Bappa, na cewa duk da cewa kawo yanzu babu wannan maganar a kasar, kamar yadda ake yada jita-jita, akwai yiwuwar faruwar hakan idan bukatar ta taso.

Sannan ta jadada cewa gwamna Matawalle ya damu matuka da matsalolin tsaron jihar, kuma ya na cikin damuwa saboda halin da ‘yan bindiga ke jefa al’ummar jihar.

A baya dai gwamnati ta dau irin wannan mataki, lokacin da hare-hare da satar mutane domin neman kudin fansa ya kazance a jihar ta Zamfara

www.punch news.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

JAMB ta amince da maki 150 mafi Æ™anÆ™anta don samun gurbin karatu a jami’o’i

Hukumar shirya jarrabawar shiga Jami'o'i ta Najeriya (JAMB) ta...

ASUU ta dakatar da yajin aikin da ta fara

Ƙungiyar Malaman Jami'o'i ta Najeriya, ASUU da dakatar yajin...

Masu haÉ—akar ADC na É“aÉ“atu ne saboda rashin gwamnati – Radda

Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umar Radda ya yi...

Ba ruwan Biri da gada a makamin Nukiliya – Shettima

Mataimakin shugaba Najeriya Kashim Shettima ya ce ƙasar za...

An kashe Mutane 70 a jihar Filato

Rahotonni daga jihar Filato na cewa Æ´anbindiga sun kai...

Ambaliya ta kashe mutane 100 a Amurka

Hukumomi a jihar Tesxas da ke Amurka sun bayyana...

Tsohon Ministan kuma jigo a PDP ya koma ADC

Tsohon ministan harkokin ‘yan sanda kuma sau uku a...

Trump ya caccaki Elon Musk

Shugaban Amurka Donald Trump ya caccaki tsohon mashawarcinsa, Elon...

Dalilin da ya sa Kwankwaso ya ki shiga jam’iyyar hadaka – Galadima

Jam'iyyar NNPP ta ce abin da ya sa ba...

Obi ba zai taba zama shugaban kasa ba – Wike

Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce, tsohon É—an takarar...

Ƴansanda sun kama ƴan Ghana 19 da aka yi safararsu a Najeriya

Rundunar ƴansandan Najeriya ta kuɓutar da wasu ƴan Ghana...

Benue da Edo da Bayelsa na fargabar balewar madatsar ruwan Kamaru

Gwamnatocin jihohi uku na cikin shirin ko-ta -kwana, sakamakon...
X whatsapp