fidelitybank

Idan APC abinci ce su cinye na ficce daga cikin ta – El-Rufa’i

Date:

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce kamata ya yi jam’iyyar APC ta kore shi daga jam’iyyar.

El-Rufa’i ya ce ya fice daga jam’iyyar APC ya ce su ci jam’iyyar idan abinci ne.

A kwanakin baya ne El-Rufai ya sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar SDP.

Tsohon gwamnan ya dora laifin rashin jituwar da ke tsakanin kimar sa da kuma alkiblar jam’iyyar APC a halin yanzu kan sauya sheka zuwa SDP.

El-Rufai ya nuna rashin jin dadinsa ga shugabancin jam’iyyar APC, inda ya jaddada cewa jam’iyyar mai mulki ta kaucewa akidar ci gaban mambobinta.

A wata hira da Sashen Hausa na BBC, El-Rufai ya ce korar sa daga jam’iyyar APC zai kare shi daga rashin jin dadin bayyana kansa.

A cewar El-Rufa’i: “To, da sun kore ni da zai yi mini kyau. Na sha bayyana cewa APC ce za ta zama jam’iyyata ta karshe.

“Da sun kore ni, da sun cece ni daga halin da nake ciki na bayyana dalilin da yasa na fice daga APC. Kamar yadda na ce ban bar APC ba, amma APC ta bar ni.

“Me kuma? Na fice daga jam’iyyarsu, na kalubalance su da su ci jam’iyyar idan abinci ne

daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp