fidelitybank

ICPC ta kama mutum guda da kudade a Bauchi

Date:

Hukumar ICPC reshen jihar Bauchi ta ce, ta kama wani mutum ɗauke da kuɗi da suka kai naira miliyan biyu, ciki da sababbi da kuma tsofaffin kuɗin da aka sauya.

Cikin wani saƙo da ta wallafa a shafinta na Twitter ta ce ta kama mutumin ne mai suna Hassan Ahmad da waɗannan kuɗaɗe duk da ƙaranci kuɗi da ake fama da shi.

“An kama shi da naira dubu ɗari tara na sababbin kudin da aka sauya, yayin da sauran naira miliyan ɗaya da dubu ɗari ɗaya suka kasance na tsofaffin kuɗi.

“An shirya kuɗin ne cikin irin jakar nan ta buhu, kuma tuni mutumin ya amsa laifinsa ya na cewa kudin zai kai su jihar Gombe ne ga wani ɗan siyasa.

nnn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp