fidelitybank

ICPC ta gaggauta sakin mawaki D’BANJ – Lauya

Date:

Pelumi Olajengbesi, lauya ga Oladapo Oyebanji, wanda aka fi sani da D’Banj, ya ci gaba da cewa, mawakin ba shi da wani laifi a kan duk zarge-zargen da hukumar yaki da cin hanci da rashawa (ICPC) ta yi masa.

Lauyan ya bukaci a saki D’Banj, yayin da ya bukaci majalisar dokokin kasar da ta shiga cikin lamarin ta hanyar binciki zargin da ake masa.

Ya kuma kalubalanci ma’aikatar jin kai da ta bayyana sunayen mutanen da ake zargin mawakin ya hada baki da su.

Idan dai ba a manta ba a ranar Laraba ne hukumar ICPC ta fitar da sanarwa inda ta ce an tsare mawakin ne bisa zargin karkatar da kudaden N-Power.

Wani bangare na sanarwar ya kara da cewa: “Mu, a daya bangaren, muna sake jaddada cewa D’banj ba shi da irin wannan damar ko kuma ya hada baki da wani jami’in gwamnati kan duk wata kullalliya mai cike da shakku. Zargin wani mummunan mafarki ne wanda dole ne a warware shi ta hanyar tabbatar da gaskiyar rashin laifin D’banj da ba a iya hukunta shi ba.”

nasarawa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ganduje ba dan cin hanci ba ne – Martanin Garba Ga Gwamnatin Kano

Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba,...

Kungiyar Malaman Jami’o’i bangaren BUK sun yi zanga-zangar Lumana

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK),...

An gargadi Borno da Yobe da Jigawa su zama cikin shirin ambaliya

Akwai yiwuwar samun ambaliya a jihohin Borno, Jigawa da...

Kano na cikin jihohin da ba su yi katin zabe sosai ba – INEC

Bayanan da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya...

Mun gano filin wasa na Sani Abacha ba shi da inganci – NPFL

Hukumar shirya gasar cin kofin kwararru ta kasa (NPFL),...

Jirgin ƙasa daga Abuja zuwa Kaduna ya ya fadi

Jirgin ƙasa ɗauke da fasinjoji da ya taso daga...

Jami’in mu bai saci naira biliyan 6.5 ba – Gwamnatin Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta karyata rahoton da ya zargi...

Gwamnatin Kano ta gargadi Matasa da ‘yan Gwangwan kan sayen kayan gwamnati

Gwamnatin Jihar Kano ta gargadi matasa da ’yan kasuwa...

NIMET ta gargai Borno kan ambaliya da sauran jihohi

A baya-bayan nan ne hukumar hasashen yanayi ta Najeriya...

An kashe kwamandan Boko Haram a tafkin Chadi

Sojojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da kisan wani jagoran...

Hisbah za ta yi wa ‘yan Daban Kano aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da wani...
X whatsapp