fidelitybank

ICPC ta fara zagaye Kuturunka nawa a wasu jihohi

Date:

Hukumar da ke yaki da almundahana da sauran lafukan da suka shafi cin hanci ta ICPC, ta ce, ta fara sabon bincike kan yadda aka aiwatar da ayyukan mazabu 712 a fadin johohin kasar 20.

Mai magana da yawun hukumar, Azuka Ogugua, ta ce, jihohin da za a gudanar da binciken ayyukan mazabun sun hadar da Kaduna da Jigawa da Sokoto da Katsina da Kwara da Niger da Kogi da wasu jihohin.

Ta kara da cewa ”a yayin da hukumar ta fara binciken tun shekarar 2019, manufar wannan sabon binciken shi ne bibiya game da hanyoyin da aka bi wajen bayar da kwagilar wasu zababbaun ayyukan mazabu a fadin kasar”.

“Manufar binciken shi ne tabbatar da cewa duka ayyukan da gwamnati ta fitar da kudi a kansu, an aiwatar da su a wuraren da aka tsara gudanar da su”, in ji Azuka

guardian newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp