fidelitybank

Hukumar zaɓe ta baiwa jam’iyyu wa’adi sunayen mataimakin shugaban ƙasa

Date:

Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya, INEC, ta bai wa jam’iyyu wa’adin karshe na gabatar da sunayen mutanen da za su yi musu takarar shugaban kasa da mataimakansu.

INEC ta tsayar da 17 ga watan Yuni a matsayin ranar karshe na masu takarar shugaban kasa da mataimaka, da kuma sanatoci da ‘yan majalisar tarayya.

Hukumar ta gargadi cewa da misalin 6 na yammacin Juma’a 17 ga watan Yunin, 2022 shafin da ake ciki sunayen ‘yan takara zai rufe.

Sai dai na ‘yan takarar gwamna da ‘yan majalisar jihohi, a ranar 15 ga watan Yuli wa’adin zai cika.

news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

INEC za ta fitar da sabbin ƙa’idojin duba sakamakon zaɓe

A shirye-shiryen da take yi gabanin babban zaɓen Najeriya...

Isra’ila ta amince da sharuɗɗan yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Isra'ila ta amince...

Buhari ba zai taɓa cin amanar Tinubu ba – Garba Shehu

Tsohon babban mataimaki na musamman kan harkokin yada labarai...

Mutane 207 ne suka mutu a ambaliyar Neja – NSEMA

Darakta Janar na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta...

Jiga-jigan jam’iyyar PDP za su sauya sheƙa don tunkarar APC a 2027

Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP da suka hada da tsohon...

Za a ƙaddamar da jam’iyyar hammaya da za ta tunkari APC

Gamayyar jam'iyyun adawa a ranar Talata, ta amince da...

Sojoji sun kashe mayaƙan Boko Haram Takwas a jihar Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun kashe aƙalla...

Sauya sunan Kwaleji a Oyo ya fusata Dalibai

Ɗaliban kwalejin fasaha ta Ibadan sun gudanar da zanga-zanga...

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan Dantata

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta'aziyya...

Trump ba shi da hankali ko tunani a kan harajin sa – Elon Musk

Tsohon mai ba shugaban Amurka Donald Trump shawara kan...

Dangote ya rage man fetur lita 840

Matatar man Dangote ta rage farashin litar man fetur...
X whatsapp