fidelitybank

Hukumar Zakkah ta jihar Kano ta baiwa mutane 100 kudaden zakka

Date:

Hukumar Zakka da Hubsi ta jihar Kano ta rabawa mabukata 100 zakkar kudi Naira 10,000 kowannan su, domin kyautata rayuwarsu tare da rage musu radadin matsin rayuwa da a ke fuskanta a wannan lokaci.

Da ya ke zantawa da manema labarai shugaban hukumar, Sheikh Yusuf Usman Makwarari, ya ce wani bawan Allah mai suna, Alhaji Umar Abba Muhd ne ya kaiwa hukumar zakkarsa ta wannan shekarar.

Ya kuma ce, “Mutumin ya kawo Zakka a dai-dai lokacin da al’umma su ke cikin tsananin bukata, saboda matsin rayuwa da a ke fama da shi.  Wannan bawan Allah da ya kawo wannan kudin har Naira Miliya daya, domin rabawa mabukata, saboda haka muna kira ga mawadatan da ke jihar Kano da su rinka kawowa hukumar Zakka zakkarsu, domin da hakan sai kaga Allah ya yi mana maganin matsalolin da a ke ciki”. In ji Sheikh Makwarari.

A jawabinsa darakta Janar na hukumar Zakka ta jihar Kano, Alhaji Safyan Ibrahim Gwagwarwa, ya ce, hukumar ta yi tsari na musamman wajen zabo wadanda su ka amfana da Zakkar

sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp