fidelitybank

Hukumar hana barace-barace ta kama mutane sama da 300 a Kano

Date:

Gwamnatin jihar Kano ta kama mabarata sama da 300 maza da mata yara da manya a titunan birnin Kano.

Shugaban hukumar hana barace-barace a jihar Kano, Malam Albakari Mika’il ne ya tabbatar da hakan ga manema labarai.

Ya ce“Mafi yawan wadanda mu ka kama ba Almajirai ba ne da ke zuwa makaranta ba. Mutane ne masu yin bara a tituna, kuma gwamnati ba za ta saurarawa duk wanda ta kama sau biyu ba, za mu mika su ga kotu, domin ta yanke musu hukunci kamar yadda ya dake. Su kuma yaran za mu mayar da wasu gaban iyayensu wasu kuma musamman wadanda aka same su na shaye-shaye za a mika su ga hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi da kuma mika wasunsu ga rundunar Æ´an Sanda”. In ji Albakari.

Malam Albakari ya kuma tabbatar da cewa, hukumar za ta cigaba da kama masu bara a kwaryar birnin Kano da kewaye domin tsaftace Kano.

vanguard newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Dino Melaye ya gudu daga PDP ya faÉ—a ADC

Tsohon É—an jamalisar dattawa mai wakiltar Kogi ta Yamma,...

Isra’ila na zargin Canada da goyon bayan Hamas – Netanyahu

Isra'ila ta zargi Canada da taimaka wa Hamas bayan...

Rashin tallafin agaji ka iya dawo da Boko Haram a Najeriya – MDD

Hukumar Samar da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta...

Yin gini a kan hanyoyin ruwa ne ya janyo ambaliyar Maiduguri – NEMA

Hukumar bayar da agajin gaggawa da Najeriya NEMA ta...

Amnesty ta yi Allah wadai da tsare Sultan kan bidiyon lafiyar Tinubu

Ƙungiyar kare haƙƙin bil'adama ta Amnesty International ta yi...

Dalilin da ya sa na gana da Tinubu – Kofa

ÆŠan majalisar tarayyar mai wakilitar Kiru da Bebeji daga...

Ba za mu jingine yajin aiki ba har sai an biya mana buÆ™atun mu – Ma’aikatan Jinya

Shugaban ƙungiyar ma'aikatan jinya ta Najeriya, Morakinyo-Olajide Rilwan ya...

Za a fara yi wa Dalibai gwajin kwaya kafin su shiga jami’a – NDLEA

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta fara yi wa...

Za mu kammala titin jirgi na Kaduna zuwa Kano a 2026 – Gwamnati

Gwamnatin Tarayya, ta ce za a kammala aikin titin...

Adadin kudaden da Liverpool ta kashe wajen daukar ‘yan wasa

Liverpool ta kashe fam miliyan 265 wajen ɗauko ƴanƙwallon...

Sunderland ta ɗauko ƴanƙwallo bakwai a kakar bana

Granit Xhaka ya zaman ɗan ƙwallo na bakwai da...

James Trafford ya sake komawa Man City daga Burnley

Mai tsaron ragar tawagar Ingila, mai shekara 21, James...
X whatsapp