fidelitybank

Hukumar gasar Premier ta amince da sabon matakan Korona

Date:

Mahukuntan gasar Premier ta kasar Ingila, ta ce, ‘yan wasan gasar da ma’aikatan kungiyoyin za a yi musu gwajin cutar a kowace rana, domin shiga filin atisaye a wani bangare na sabbin matakan da aka amince da su a ranar Talata.

Hukumar ta Premier ta tabbatar a ranar Litinin cewa an samu karin mutum 42 masu dauke da cutar a cikin kwanaki bakwai da suka gabata.

Wannan shi ne adadi mafi girma tun lokacin da a ka fara gwajin Korona a matsayin wani ɓangaren, tun bayan kakar 2019-2020.

A baya can, mafi kyawun gwaje-gwajen da a ka dawo a cikin mako guda a wannan kakar shi ne 16 da 22 ga Agusta, lokacin da a ka yi gwaje-gwajen ‘yan wasa 3,060.

Barkewar cutar a Tottenham da Manchester United ya haifar da dage wasanni biyu a cikin kwanaki uku, yayin da Brighton, Leicester, Aston Villa da Norwich duk sun tabbatar da kararraki.

daily post nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp