fidelitybank

Hukumar Alhazai ta mayar wa Alhazai Naira biliyan 5.3 saboda rashin kulawa a aikin hajji

Date:

Hukumar alhazai ta kasa, ta mayar da hukumomin alhazai na jihohin da ba su samu cikakkiyar kulawar hukumar ba lokacin aikin hajjin da ya gabata na 2023.

Cikin wani saƙo da Nahcon ɗin ta wallafa a shafinta na Facebook, ta ce kuɗin wanda ya kai naira biliyan 5.3, ya shafi kamfanonin shirya tafiye-tafiyen da hukuomin alhazan jihohin da ba su kulawar da ta dace ba a lokacin aikin hajjin da ya gabata.

Wasu jihohin ƙasar da ma kamfanonin shirya tafiye-tafiye sun bayyana ƙorafe-ƙorafensu bayan kammala aikin hajin kan abin da suka kira rashin ingancin aiki da rashin kulawa daga hukumar alhazai ta ƙasar.

Inda wasu da dama suka zargi hukumar alhazan ƙasar da karkatar da wani ɓangare na kuɗaɗen tallafin aikin hajji da gwamnatin tarayya ta bayar, wani abu da wasu ke alaƙanta wa da korar tsohon shugaban hukumar alhazan ƙasar, Malam Jalal Ahmad Arabi.

hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp