fidelitybank

Hoton da na yi ba na cin mutuncin gawar Pele ba ne – Infantino

Date:

Shugaban hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya Fifa, Gianni Infantino, ya ce ba zai taɓa raina gawar Pele ba bayan an gan shi yana ɗaukar hoton selfie a kusa da akwatin gawar shahararren ɗan ƙwallon.

Infantino ya ɗauki hoto da wasu daga cikin tsofaffin abokan Pele a ranar Litinin, abin da ya jawo mutane suka dinga sukarsa cewa bai nuna girmamawa ba ga ɗan wasan na Brazil da ya mutu yana da shekara 82.

Shugaban na Fifa ya ce ya ɗauki hoton ne saboda ya lura abokan na Pele sun kasa danna wayoyinsu.

“Na karɓi wayar ɗaya daga cikinsu kuma na ɗauki hotonmu gaba ɗaya,” a cewarsa.

“Idan taimaka wa ɗaya daga cikin abokan Pele zai jawo suka haka, ina farin cikin ɗaukar sukar kuma zan ci gaba da taimaka wa waɗanda suka taimaka wajen rubuta tarihin ƙwallon ƙafa.”

nnn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...
X whatsapp