fidelitybank

Hoton bidiyon gwamna Willie Obiano ya bayyana a lokacin da EFCC ke tsare da shi

Date:

Wani faifan bidiyo na dakika 12 na tsohon gwamnan Anambra, Willie Obiano, yayin da hukumar EFCC ke tsare da shi ya bayyana a shafukan sada zumunta.

A cikin faifan bidiyon, an gan shi yana shan ruwan kwalba a yayin da yake tattaunawa da wani wanda ba a tantance ba.

Wani rahoto ya ce, hukumar EFCC ce za ta hukunta wanda ya fitar da bidiyon kan rashin mutunta tsohon gwamnan.

Hukumar EFCC ta tabbatar a ranar Asabar din da ta gabata cewa, ta na tsare da kuma yi wa tsohon gwamnan tambayoyi, wanda aka kama a ranar Alhamis a filin jirgin sama na Legas, kan hanyarsa ta zuwa Texas ta Amurka.

sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp