fidelitybank

Hogan ya goyi bayan takarar Trump

Date:

Fitaccen dan wasan damben kokawar Rastalin, Hulk Hogan, ya fito fili ya bayyana goyon bayansa ga Donald Trump gabanin zaben shugaban kasar Amurka.

Trump shine dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Republican a zaben Nuwamba 2024.

Da yake bayyana a babban taron jam’iyyar Republican a daren ranar Alhamis, Hogan ya yage rigarsa a kan mataki domin bayyana goyon bayansa ga Trump.

Hogan ya kira Trump a matsayin “gladiator” kafin ya cire rigarsa don bayyana wata jar rigar  Vance ta Trump.

“Kun san mutane, na san Donald Trump fiye da shekaru 35. Zai yi nasara a watan Nuwamba kuma dukkanmu za mu sake zama zakara idan ya yi nasara. Sun jefar da komai a kan Trump, kuma har yanzu yana nan a tsaye yana harba su,” in ji shi.

Hogan, wanda aka shigar da shi cikin WWE Hall of Fame a 2005, ya ce a cikin 2015 cewa yana son zama abokin takarar Trump.

the punch newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp