fidelitybank

Hisba ta kama G-Fresh mawaki kuma ɗan TikTok a Kano

Date:

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce, ta kama fitaccen mai amfani da shafukan sada zumuntar nan da aka fi sani da G-Fresh

Babban daraktan hukumar Mallam Abba Sufi ne ya tabbatar wa BBC labarin kama matashin.

Ya ce hukumar ta kama shi bayan jerin gargaɗin da ta yi masa sakamakon abubuwan da yake wallafawa a shafukan sada zumunta.

”Mun kama shi ne bayan tarin gargaɗin da nasiha da muka sha yi masa kan abubuwan na baɗala da rashin kunya da yake wallafawa shafukansa na sada zumunta,”, in ji Abba Sufi.

Abba Sufi ya ce hukumar Hisba za ta gurfanar da shi matashin a gaban kotu ranar Litinin

Al’amen G-Fresh dai ya yi fice a shafukan sada zumunta musamman TikTok, inda yake wallafa bidiyoyin da ba su dace ba, lamarin da ya sa hukumar Hisbar ta ce ta yi masa gargadi da nasiha amma bai ɗauka ba.

legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp