fidelitybank

Hezbollah za ta samu nasara a kan Isra’ila – Ayatollah

Date:

Jagoran addinin Iran Ayatollah Ali Khamenei ya ce, ‘Hezbollah ce ke da nasara’ kamar yadda ya wallafa a shafinsa na X a safiyar yau Laraba, wanda shi ne karo na farko da jagoran na addini ya fito ya yi magana a game da hare-haren Isra’ila a Lebanon.

Jawabin na Ayatollah Ali Khamenei na zuwa ne a daidai lokacin da ake ce-ce-ku-cen Iran na goyo wa Hezbollah baya da tallafin kuɗaɗe da kayan yaƙi.

A jawabinsa a New York a ranar Litinin, shi ma Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya ce ba sa fatan ta’azzarar yaÆ™i a Gabas ta Tsakiya, inda ya Æ™ara da cewa ko yaÆ™in ya Æ™azanta, babu Æ™asar da za ta ci riba.

Shi ma shugaban kwamitin makamashin nukiiya na MDD, Rafael Grossi a zantawarsa da Reuters ya bayyana cewa ya ga alamar Iran ta shirya tattaunawa a game da shirinta na nukiliya, sannan ya ce zai ziyarci ƙasar a watan Oktoba.

daily post nigeria today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp