fidelitybank

Hauhawar farashin kayayyaki ya karu a Najeriya – CPI

Date:

Hauhawar farashin kayayyakin da mutane ke saya a Najeriya wato Cosumer Price Index (CPI) ya ƙaru zuwa kashi 15.92 cikin 100 a watan Maris na 2022, yayin da ake fama da tashin farashin kayan abinci a ƙasa.

Alƙaluman sun nuna wannan ne adadi mafi girma da aka samu tun Oktoban 2021, wanda kuma ya ƙaru da kashi 0.22 a kan 15.7 cikin 100 da aka samu a Fabarairun 2022.

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ce ta bayyana hakan cikin rahoton da ta fitar ranar Juma’a.

Sai dai rahoton ya nuna cewa ɗaukacin hauhawar farashi a ƙasar ya ragu daga kashi 14.01 cikin 100 a watan Fabarairu zuwa 13.91 a watan Maris.

NBS ta ɗora alhakin tashin farashin kayayyakin kan tashin farashinn kayayyaki kamar gas da tufafi da kayan tsafta.

legitnews.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp