fidelitybank

Harin jirgin kasa da na sama ya janyo wa gwamnatin tarayya ce-ce-kuce

Date:

Hare-haren da ‘yan ta’addan suka kai kan titin jirgin kasa da filin jirgin sama a jihar Kaduna a baya-bayan nan ya janyo suka ga Gwamnatin Tarayya kan gazawarta na shawo kan lamarin.

Debo Ologunagba, Sakataren Yada Labarai na Jam’iyyar PDP na kasa a ranar Laraba ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta mika kasar ga ‘yan ta’adda.

Hakan dai ya biyo bayan wani harin kwantan bauna da ‘yan ta’adda suka yi wa wani jirgin kasa kan hanyar Abuja zuwa Kaduna, inda suka kashe ‘yan Najeriya da dama tare da yin awon gaba da wasu da dama, a wani samame da ya dauki tsawon sa’a guda ana yi, a ranar Litinin din da ta gabata.

A ranar Talata ne dai rahotanni suka ce ‘yan ta’adda sun sake kai wani hari a tashar jirgin kasa ta Gidan da ke kan hanyar jirgin Abuja zuwa Kaduna.

network news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp