fidelitybank

Harin jirgin ƙasa: Jami’an tsaro ku yi luguden bama-bamai a maɓoyar ƴan ta’dda – Majalisa

Date:

Majalisar dattijai a ranar Talata ta koka kan harin da ‘yan ta’adda suka kai kan jirgin kasa da ke kan hanyar Kaduna ranar Litinin da kuma tabarbarewar yanayin tsaro a kasar baki daya.

Don haka ta yi kira ga sojoji da jami’an tsaro daban-daban da su kaddamar da cikakken yaki da ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga a dukkanin kasar nan.

Ta kuma yi kira ga Sojoji da na sama da su rika kai hare-haren bama-bamai na maboyar ‘yan ta’addan.

Wadannan sun biyo bayan kudirin gaggawa ne wanda, Sanata Uba Sani (APC Kaduna ta tsakiya) ya dauki gabatar.

Sanata Sani wanda ya bi doka ta 41 da 51 na dokokin majalisar dattijai don a yi muhawara kan kudirin sa, ya koka da yadda harkokin tsaro a jihar Kaduna ke kara tabarbarewa a kullum tare da asarar rayuka da babu gaira babu dalili.

nigerian news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo ƙarshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar ƴansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...
X whatsapp