fidelitybank

Harin INEC akwai hannun ‘yan Siyasa – Gwamnan Imo

Date:

Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya ce, harin da aka kai ranar Litinin a babban ofishin INEC da ke Owerri ya nuna cewa akwai hannun ‘yan siyasa a matsalar tsaron da ke addabar jihar.

Da yake jawabi ga manema labarai a shalkwatar ‘yan sanda a yau, gwamnan ya ce masu tsatsauran ra’ayi ne suka kai harin.

“A wannan jihar akwai ‘yan siyasar da ke son lashe zabe kota halin kaka ba tare da bin tsari ba,” in ji Uzodinma.

Gwamnan ya kara da cewa ” Ina jin dadin aikin ‘yan sanda da sauran jami’an tsaro. Kuma zamu ci gaba da basu goyon baya.”

Uzodinma ya yi alkawarin cewa lamuran tsaro za su inganta kafin bukukuwan kirismeti.

vanguard news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan Æ´ansanda mai kula da sashen kai É—auki na...

INEC za ta bai wa É—aurarru damar kaÉ—a Æ™uri’a a lokacin zaÉ“uka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

ÆŠaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon É—an takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaÉ—i mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaÉ—i...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...

Mukarraban gwamnati ba zan lamunci dabi’ar zubar da kima ta ba – Abba

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gargaÉ—i masu...
X whatsapp