fidelitybank

Harin da mu ka kai wa Isra’ila kaɗan ta gani – Ayatullah Khameni

Date:

Jagoran addinin Iran , Ayatollah Ali Khamenei, ya yaba da hare-haren da Iran ta ƙaddamar kan Isra’ila ranar Talata, inda ya kira su da cewa hare-hare da ke kan ‘ƙa’ida”.

Yayin da yake gabatar da huɗumar Juma’a a birnin Tehran, Mista Khamenei ya ce abin da suka yi ”ɗan ƙaramin hukunci” ne kan Isra’ila saboda ”laifukan ban mamaki da take aikatawa”

Ya kira Isra’ila da mulkin “masu shan jini” da Amurka a matsayin “mahaukacin kare” a yankin.

Mista Khamenei – wanda ke gabatar da huɗubar Juma’arsa ta farko cikin kusan shekara biyar – ya ce Jamhuriyar Musulunci za ta ɗauki ”matakin da ya dace” kan Isra’ila da ”ƙarfin tuwo”.

Ya jaddada cewa Iran ba za ta lamunci ”sassauci” ko ”ɗaga ƙafa” kan Isra’ila ba

www.leadership ng.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp